be with god
السبت، 4 فبراير 2017
MACE 'YAR MUTUNCI
IslamHouse.com Hausa - هوسا
23 س
·
MACE 'YAR MUTUNCI
Mace ita ce adon duniya. Babu mai kama da ita a cikin Dangin tsuntsaye sai Dawusu. Mai kama da ita a cikin Dabbobi ita ce Barewa.
¤
A duniyar mutane kuma ita ce aljannar duniya. Kai, Duniyar da lahirar ma aljanna tana hannunta.
¤
Mace takan kai mahaifinta aljanna tun tana karama (Idan ya kyautata tarbiyyar ta). Idan ta girma ita ce take cike addinin mijinta. Idan ta haifu aljannar 'ya'yanta na karkashin kafafunta.
Dr. Mansur Ibrahim Sokoto
2
أنت وشخص آخر
أعجبني
أعجبني
أحببته
هاهاها
واااو
أحزنني
أغضبني
تعليق
مشاركة
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق
رسالة أحدث
رسالة أقدم
الصفحة الرئيسية
الاشتراك في:
تعليقات الرسالة (Atom)
ليست هناك تعليقات:
إرسال تعليق