الاثنين، 29 يناير 2024

Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a

Akidar Ahlussunnah Wal Jama’a:

Littafine da ya tara ingantacciyar akida da ta zama wajibi akan kowanne musulmi ya kudurceta, kamar bayanin shikashikan musulunci da kaddara da abinda ya zama wajibi a sani akan sahabbai.

ليست هناك تعليقات:

إرسال تعليق